Takardar Ƙa'idoji Da Bayanin Gasar Waƙar Fillanci

    Jami'ar Usmanu Danfodiyo Sakkwato ta sake shirya gasar rubutattun waƙoƙi kan "Tsaro a Arewacin Nijeriya." A wannan karon, za a rubuta waƙoƙin ne cikin harshen Fillanci.

    Gasar Waƙa

    Pages